• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasashen Mali, Niger, Burkina faso sun ayyana wata doka da zata iya sosa ran yan ƙasashen ECOWAS

aksam by aksam
March 30, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mali, Nijar, da Burkina Faso, bayan ficewarsu daga kungiyar ECOWAS, sun shiga kawancen kasashen Sahel ta AES, yanzu haka sun sanya harajin kwastam na kashi 0.5 cikin 100 na kayayyakin da ake shigowa da su daga kasashen da ba su cikin wannan kungiya ta AES.

A cikin watan Janairu ne ƙasashen Sahel uku suka fice daga kungiyar ECOWAS wacce suke ganin ta kasance karkashin kasashen mulkin mallaka, inda suka kafa kawancen kasashen Sahel (AES).

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Sai dai har yanzu suna cin moriyar kungiyar da suka hada da zirga-zirgar jama’a da kayayyaki, har sai an cimma yarjejeniya tsakanin bangarorin biyu kan sharudan rabuwar da ya kamata a yi nan ba da dadewa ba.

A halin da ake ciki, kasashen uku sun kafa wani shiri na hadin gwiwa na “AES kan kasashen da ba mambobin kungiyarsu da kuma wadanda ba su da yarjejeniyar kwastam da su, kamar yadda wata takardar da shugaban mulkin sojan Mali kuma shugaban kungiyar AES, Janar Assimi Goïta ya sanya wa hannu.

Za a yi amfani da albarkatun da aka samar don samar da kuɗi, musamman, ayyukan taimakawa wannan kungiya ta AES, gina ƙasashen,samarwa jama’a kayakin more rayuwa da dai sauren su.

Kayayyakin da ke wucewa, taimako, gudummawa da tallafin da ba za a iya mayarwa ba ,dokar ta kwastam ba ta shafe su ba.

A cewar Ministan Tattalin Arziki da Kuɗi na Mali Alousséni Sanou, wannan harajin “ba wani ƙarin nauyi ba ne.”

“Muna da harajin ECOWAS na al’umma wanda ya kasance daidai gwargwado kuma an yi amfani da shi akan tsari guda,” in ji shi a gidan talabijin na kasar.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bayani akan wajabcin Aurar da gwagware da gwarangwamai tare da Sheikh Umar Sani Fagge

Next Post

Kalli gamsashshen jawabi a kan sanin gaibi na Annabi Muhammad daga Sheikh Umar Sani Fagge

aksam

aksam

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala
LABARAI

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

by aksam
April 17, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID
Uncategorized

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

by aksam
April 17, 2026
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka
Uncategorized

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

by aksam
April 11, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Hukumar kashe Gobara ta kubutar da Mutane biyu daga Rijiya a Mabanbanta gurare

Yadda Hukumar kashe Gobara ta kubutar da Mutane biyu daga Rijiya a Mabanbanta gurare

June 30, 2025
Jerin jami’o’i 20 mafiya inganci a Afrika

Jerin jami’o’i 20 mafiya inganci a Afrika

March 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media