• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasar England ta magantu game da raba Najeriya

aksam by aksam
October 15, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin Najeriya ta yi karin haske kan wata bukata da shugaban yan a ware, Sunday Igboho ya nema daga kasar Birtaniya

A ranar Lahadi ne shugaban yan a waren ya ce ya tura takarda ga firaministan Birtaniya kan neman ƙirƙiro kasar Yarabawa

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Gwamnatin kasar Birtaniya ta tabbatar da cewa ta karbi takardar da Sunday Igboho ya rubuta amma ta fadi matsayin wasikar a wajen ta

Punch ta wallafa cewa martanin Birtaniya ya biyo bayan magana da ake ne a kan wata wasika da Sunday Igboho ya rubuta mata

Wasikar Sunday Igboho ga Birtaniya
A ranar Lahadi da ta wuce shugaban yan a ware na yankin Yarabawa, Sunday Igboho ya rubuta wasika ga kasar Birtaniya.

Sunday Igboho ya rubuta wasikar ne domin neman a marawa kudirinsa na samar da kasar Yarabawa baya wanda hakan ya jawo cece-ku-ce.

Birtaniya ta yi magana kan raba Najeriya
Kasar Birtaniya ta ce ta karbi wasikar Sunday Igboho da ya rubutawa Firaministan kasar a ranar Lahadi.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

APC Ta Tsayar Da Aliyu Harazimi Rano A Matsayin Dan Takarar Kujerar Shugaban Karamar Hukumar Rano A Jihar Kano

Next Post

Hukumar Hisbah Ta Kama Wani Kwamishina Bisa Zargin Sa Da Lalata Da Matar Aure

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Nana Akupo, ya nemi shugabannin Africa su dawo daga rakiyar masu Jan kunne

Yadda Nana Akupo, ya nemi shugabannin Africa su dawo daga rakiyar masu Jan kunne

February 19, 2024
Kungiyoyin Kwadago A Najeriya NLC Da TUC Sun Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwanaki 14 Ta Cika Alkwarin Da Suka

Ƙungiyar Kwadago Ta Najeriya NLC Ta Ce Gwamnonin Jihohin Kasar Za Su Iya Biyan Fiye Da Naira 60,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi, Idan Suka Rage Cin Hanci Da Rashawa Da Kuɗin Da Suka Kashewa Wajen Gudanar Da Mulki A Jihohinsu.

June 9, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media