• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasar China ta fara wasu kirkire-kirkire na tsokanar Amurka

Sy lawan by Sy lawan
January 27, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani shirin aiki na tsawon shekaru uku da kasar China ta wallafa na nuna cewa, kasar za ta gina wata babbar cibiyar tattara bayanai ta sabbin na’urori, yayin da kasar ke kokarin daidaita masana’antunta dake samar da abubuwan hada kayayyaki.

Bugu da kari, kasar za ta gina cibiyoyin bunkasa fasahohin zamani guda hudu da cibiyoyin kirkire-kirkire guda hudu don muhimman sassa na masana’antar samar da abubuwan hada kayayyaki, bisa tsarin da sassan gwamnatin kasar tara suka gabatar, ciki har da ma’aikatar masana’antu da fasahar sadarwa, kuma zai gudana ne daga shekarar 2024 zuwa shekarar 2026.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Wani jami’in ma’aikatar ya bayyana cewa, masana’antar dake samar da abubuwan hada kayayyakin masana’antu, tana taka muhimmiyar rawa wajen zamanintar da masana’antu, kuma ta kai kusan kashi 30 cikin 100 na adadin kayayyakin da manyan masana’antu na kasar Sin ke samarwa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli yadda Shugaban kasar Rasha ya fara mamayar a Africa

Next Post

Ghana ta bude katafariyar matatar man fetur da China ta gina a kasar ta

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Majinyata A Najeriya Sun Koka Kan Yadda Magunguna Suka Yi Tsada A Fadin Kasar

Majinyata A Najeriya Sun Koka Kan Yadda Magunguna Suka Yi Tsada A Fadin Kasar

January 27, 2024
Yadda ƙasar China ke gwajin wasu na’urorin kare kai da ta ƙera

Yadda ƙasar China ke gwajin wasu na’urorin kare kai da ta ƙera

June 16, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media