• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) A Jihar Adamawa Ta Fada Cikin Rikici Mai Tsanani

aksam by aksam
April 21, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

In da ta kasu gida uku sakamakon takaddama kan jagorancin jam’iyyar.

Rikicin ya haɗa da ɓangarori ƙarƙashin jagorancin Babachir Devic Lawal, Dana Aishatu Ahmed, Da Kuma  Ishaku Abbo

Sai dai ɓangarorin Sanata Binani da Abbo sun sanar da ficewarsu daga jam’iyyar, suna zargin rushewar dimokuraɗiyya da kuma maguɗin zaɓe wajen nadin shugabanni.

Abbo ya ce zai sanar da sabuwar jam’iyyar da zai koma nan ba da jimawa ba, yana mai kira ga magoya bayansa su shirya tunkarar zaɓen 2027.

Lamarin ya jefa ADC cikin babban gibi a jihar, tare da ƙara nuna tsanantar rikicin cikin gida gabanin zaɓen 2027 mai zuwa.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnati Ta Fara Shari’ar Wadanda Ake Zargin Da Shirin Kifar Daulki A Najeriya

Next Post

JAMB Ta Fitar Da Sakamakon jarabawar UTME Na Ranar Litinin

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Amfani Da Takardun Jami’o’in Janhuriyar Benin Da Kuma Togo

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Amfani Da Takardun Jami’o’in Janhuriyar Benin Da Kuma Togo

January 2, 2024
Jam”iyar NNPP ta bayyana matsayartakan batun dakatar da Gwamnan Kano da Dan takararta na shugaban kasa

Jam”iyar NNPP ta bayyana matsayartakan batun dakatar da Gwamnan Kano da Dan takararta na shugaban kasa

July 9, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media