• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Jam”iyar PDP ta zargi tsohon gwamnan Kano da haifar mata da nakasu a tafiyar ta

aksam by aksam
October 29, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabancin Jam’iyyar PDP na Kano, tsagin Ibrahim Al’Amin Little da kuma Honarabul Sadiq Aminu Wali, ya yi zargin tsohon gwamnan Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau da raba Jam’iyyar gida biyu.

Little, ya bayyana zargin ne yayin taron manema Labarai, jim kadan da kammala wani taron Shugabannin Jam’iyyar na kananan hukumomi 44, domin dawo da martabar Jam’iyyar a lungu da sako na jihar Kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Little ya kara da cewa, Tsagin Shekarau sun raba Jam’iyyar gida biyu ne a sakamakon yadda suka haddasa rikicin cikin gida a tsakanin ‘ya ‘yan Jam’iyyar.

“Wannan dalili ne ya sanya shugabancin tsagin namu ya dauki dukkan matakan da suka kamata, domin farfado da farin jinin Jam’iyyar a fagen siyasar jihar Kano”.

Bugu da kari ya ce sun himmatu wajen hada hannu da dukkan masu ruwa da tsakin Jam’iyyar na matakin kananan hukumomi da kuma Mazabu, domin dinke barakar Jam’iyyar tun daga tushe ta yadda zasu cimma nasarar da ake bukata.

Manufar Tsagin Little da Wali shine farfado da martabar Jam’iyyar a jihar Kano, dama ci-gaba da rike Kambunta domin ta sami damar yin nasara a kakar zaben dake tafe.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar zabe ta KANSIEC ta yi karin haske kan yadda zata gudanar da zaben kananan hukumomi 44 na jihar Kano

Next Post

Mafi karancin albashi, gwamnan Kano ya bi sahun na Legas da Rivers wajen fin gwamnatin tarayya albashi mai tsoka

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

‘Yan Ta’addan Da Suka Yi Garkuwa Da ‘Yan Kai Amarya A  Jihar Katsina Sun Yi Alkwarin Sake Aurar Da Amarya A Wani Faifan Bidiyo

‘Yan Ta’addan Da Suka Yi Garkuwa Da ‘Yan Kai Amarya A Jihar Katsina Sun Yi Alkwarin Sake Aurar Da Amarya A Wani Faifan Bidiyo

February 7, 2024
Yanzu-yanzu, kotun koli ta sanya rannar karkare shariun Kano, Legas da plateau

Yanzu-yanzu, kotun koli ta sanya rannar karkare shariun Kano, Legas da plateau

January 8, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media