• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnan Jihar Kano Ya Bayyana Hakan ne A Yayin Wani Taron Manema Labarai Da Ya Gudanar a Gidan Gwamnatin Kano

aksam by aksam
January 23, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Ya Fice Daga Jam’iyar PDP

Wasu Dalilin Da Suka Sa Kwankwaso Ke Shirin Ficewa Daga Jam’iyyar ADC

Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce, sakamakon rikice-rikicen da ke addabar Jam’iyyar NNPP, tare da gazawar shawo kan matsalolin da suka taso, hakan ya tilasta musu ɗaukar wannan mataki.

Ya ƙara da cewa an ɗauki matakin ne da kyakkyawar niyya, domin la’akari da buƙatun al’ummar Jihar Kano da kuma cigaban jihar baki ɗaya.

Gwamnan ya ce tuni ya sanar da shugaban jam’iyyarsa na mazaɓarsa da ke Disu a Ƙaramar Hukumar Gwale game da ficewarsa daga jam’iyyar.

Ya bayyana cewa an ɗauki wannan mataki ne tare da shugabannin ƙananan hukumomi na Jihar Kano, da kuma wasu ‘yan Majalisun Tarayya da na Jiha.

A ƙarshe, Gwamnan ya gode wa Jam’iyyar NNPP bisa damar da ta ba shi, wanda hakan ya ba shi damar zama gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin tutar jam’iyyar.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban Amurka ya fadi wasu makudan Daloli da zai bawa Denmark in har ta bar masa tsibirin Greenland

Next Post

Abin Mamaki, Karon farko Najeriya ta ƙera jirgin yaƙi Maras Matuƙi

aksam

aksam

RelatedPosts

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma  Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC)  A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar
SIYASA

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

by aksam
May 3, 2026
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Umarci  Duk Masu Riƙe Da Mukaman Siyasa Dake Da Niyyar Tsayawa Takara Dasu Yi Murabus Kafin Ranar Juma’a 24 ga Watan Afrilu 2026
SIYASA

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Ya Fice Daga Jam’iyar PDP

by aksam
May 2, 2026
Ba Za Mu Bawa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugabancin Kasa A Jam’iyyarmu— NNPP
SIYASA

Wasu Dalilin Da Suka Sa Kwankwaso Ke Shirin Ficewa Daga Jam’iyyar ADC

by aksam
May 2, 2026
Masu Ruwa Da Tsaki A  APCn Kano Sun Amince Da Takarar Abba da Tinubu Karo Na Biyu A Zaɓen 2027
SIYASA

Masu Ruwa Da Tsaki A APCn Kano Sun Amince Da Takarar Abba da Tinubu Karo Na Biyu A Zaɓen 2027

by aksam
May 1, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wani gwamna yayi tanadin wutar lantarki na wata guda babu daukewa ga yan jihar sa

March 5, 2024
Sanannen Attajiri A Najeriya  Alhaji Aminu Alhassan Dantata, Ya Rasu Yana Da Shekaru 94 A Duniya

Sanannen Attajiri A Najeriya Alhaji Aminu Alhassan Dantata, Ya Rasu Yana Da Shekaru 94 A Duniya

June 28, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media