Lamarin ya faru ne a safiyar yau laraba a birnin Ikko cikin matatar man nasa.
Bayan tuntubar shugaban sashin walwala da sadar wa ta rukunin kamfanin Dangote, Anthony Chiejina, ya tabbatar da faruwar lamarin.
Yace kawo yanzu babu asarar Rai ko Kuma jikkata sakamakon faruwar lamarin.

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.
The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.