Daga: Hassan Umar Gwammaja
A ranar Lahadi 16 ga watan Fabarairu, 2025, aka gudanar da bikin daurin auren Kwamared Murtala Da Amaryarsa Khadija Isma’il Abdullahi a unguwar Rijiyar Lemo dake cikin Birnin Kano
Taron ya sami halarta dibin al’umma ciki kowa harda Iyayen Kasa kuma Shugabannin Al’umma (Sarakuna) da ‘Yan siyasa da Malaman Makarantu Islamiyyu dana Boko da Kungiyun Shugaban Kungiyar Dalibai daga ciki da wajan jihar Kano
Ango Murtala ya yi wa wadanda suka samu halartar daurin auren bangajiya










