• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Duk da matsin rayuwa wani gwamna ya nemi a kirkirarwa talakawan Nageriya lokacin amfani da shafukan sada zumunta

aksam by aksam
February 12, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan jihar Ekiti ya bayyana bukatar a kawo sauyi ga yadda ake amfani da kafafen sada zumunta musammam ma a Najeriya

Najeriya na daga kasashen da kowa ke fadin abin da ya ga dama a kafar sada zumunta ba tare da daukar mataki kan lokaci ba

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ya bayyana ta yadda hakan zai taimaka wajen kawo ci gaba da wanzuwar ababen alheri ga kasar mai dimbin matasa da ke amfani da yanar gizo

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wani rubutun da ya yada a kafar Twitter, inda yace rashin hakan barazana ce babba ga Najeriya.

A cewar gwamnan, tabbas kafafen sada zumunta na da amfani, amma barin sakaka babu wata kula ka iya jefa kasar nan ga hadari nan gaba.

Ya ce, samar da ka’idojin zasu taimaka wajen tabbatar da amfani da kafafen ta hanyoyin da suka dace kwarai.

A kalamansa, gwamnan ya ce: “Gaskiyar da ya kamata mu fuskanta ita ce ba zai yiwu mu ci gaba da amfani da kafafen sada zumunta babu ka’ida ba. Dole ne a tsara ka’idojin amfani da shi daidai da doka ga masu dandamali da masu amfani dashi.

“Babu shakka kafofin sada zumunta sun zama masu mahimmanci ga wanzuwarmu, amma dole ne a sami ka’idojin da ke jagorantar amfani da shi.”

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sarkin Musulmai ya fadi matakin da talakawa ya kamata su dauka akan tsadar rayuwa da aka saka su a ciki

Next Post

Wani Farfesa ya fadi abin da zai faru idan Tinibu ya gaza shawo kan tsadar rayuwa a Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Cómo Funciona el Proceso de Verificación en rakebit casino

April 22, 2025
Rudunar  ‘Yansandan Jihar Adamawa Ta Cafke Wani Matashin Da Ake Zargin Da Hallaka Jami’in Kotu Bayan Ya Kai  Masa Takardar Sammaci

Rudunar ‘Yansandan Jihar Adamawa Ta Cafke Wani Matashin Da Ake Zargin Da Hallaka Jami’in Kotu Bayan Ya Kai Masa Takardar Sammaci

December 20, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media