• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Dakarun Soji Sun Cafke Jami’insu Kan Zargin Kai Wa ‘Yan Ta’adda Kayan Aikin Soji ‎

aksam by aksam
July 27, 2026
Reading Time: 3 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Daga Hassan Umar Gwammaja

Dakarun Operation Hadin Kai sun cafke wani soja da ake zargi da hannu wajen kai wa ƙungiyoyin ‘yan ta’adda kayan aikin soja da kayan sawa na rundunar, a wani mataki da ake ganin zai ƙara ƙarfafa yaƙi da ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas.

‎Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa an kama wanda ake zargin, Private Mohammed Yusuf, mai lamba 23NA/84/1939, wanda ke aiki a Nigerian Army Ordnance Training Facility (NAOTF) da ke Legas, a ranar Asabar, 25 ga Yuli, 2026, da misalin ƙarfe 6:30 na yamma a Jidari Bus Stop da ke Maiduguri.

‎An Dakatar Da Malamai A Polytechnic  Kan Zargin Sayar Da Handout

‎Rahotannin sun ce sojan ya kasance cikin jerin waɗanda Rundunar Sojin Najeriya ke nema, bayan zargin cewa ya bar wurin aikinsa ba tare da izini ba, sannan ya isa Maiduguri tun ranar 7 ga Yuli, 2026, inda ake zargin ya buya.

‎Binciken farko ya nuna cewa an kama shi ne yayin da ake zargin yana ƙoƙarin tsallakawa zuwa ƙasar Kamaru domin guje wa jami’an tsaro.

‎Haka kuma, majiyoyin tsaron sun ce ana zargin wani soja, Private Baba Kamal Sale, mai lamba 25NA/89/12687, daga Corps of Intelligence da ke Dikwa, da ba Mohammed Yusuf mafaka a unguwar Gomari Costain da ke ƙaramar hukumar Jere a Jihar Borno.

‎Bayan samun sahihan bayanan sirri, jami’an 7 Provost Group sun sanya wanda ake zargin ƙarƙashin sa ido na tsawon sa’o’i 24 kafin daga bisani su yi nasarar cafke shi ba tare da wata tangarda ba.

‎A halin yanzu, ana tsare da Mohammed Yusuf a hedikwatar 7 Provost Group, inda ake ci gaba da gudanar da bincike kan zargin da ake masa na kai wa ‘yan ta’adda kayan aikin soja, tare da ƙoƙarin gano ko akwai wasu da suka haɗa baki da shi.

‎Majiyoyin tsaro sun bayyana kamen a matsayin wani muhimmin ci gaba a ƙoƙarin da Rundunar Sojin Najeriya ke yi na dakile duk wani yunkuri na taimaka wa ƙungiyoyin ‘yan ta’adda daga cikin jami’an tsaro, tare da tabbatar da cewa duk wanda bincike ya kama da hannu zai fuskanci hukunci bisa tanadin doka.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi Ya Faɗa Hannun ‘Yan Bindiga

Next Post

Majalisar Wakilai Ta Umarci Sufeta Janar Ya Gabatar da Wanda Shugaban Bogi

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Wani Dan Gwaggwarmaya Mai Suna;- Hafiz K.K. Ya Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Sa Ke Nan

Yadda Wani Dan Gwaggwarmaya Mai Suna;- Hafiz K.K. Ya Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana Sa Ke Nan

August 1, 2024

Innovative Strategien in der Glücksspielbranche: Transparenz, Boni und verantwortungsvolles Spielen

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media