• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Cikin Yan majalissun jahar kano goma Sha shida na yankin kano ta kudu,daya ne yabi kawu sumaila: Hon Garba Umar Durbunde

aksam by aksam
May 15, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An bayyana cewa Cikin Yan majalissun jahar kano goma Sha shida na yankin kano ta kudu,daya ne yabi kawu sumail

Tsohon wakilin kananan hukumomin takai da sumaila a majalissar tarayyar Nigeria, Kuma mashawarci ga gwamna jahar kano engr Abba Kabir Yusuf a maaikatar kananan hukumomi,hon Garba Umar Durbunde ne  ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai a ofishinsa dake maaikatar,

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Yace fitar kawu sumaila daga jamiyar NNPP ba zai zama barazana ga jamiyar ba kasancewar irin yadda alumar kano ke cin gajiyar mulkin balaraben gwamna wajen sharbar romon damakaradiyya da aiyukan raya kasa da ake ta bujuro dasu dan inganta rayuwar jama,a,

Hon Durbunde yace sanata kawu bashi ne mutum na farko daya fara yiwa madugu butulci ba Dan haka bazai hana cin zabe a jahar kano ba domin shi kadai ya fita bada aluma ba.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda hare-haren Boko Haram ya mayar da wasu gurare kufai a jihar Borno

Next Post

Sojojin Najeriya Sun Yi Barin Wuta A Dajin Sambisa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

INEC tace bazata kara wa’adin masu rijistar zabe ba

INEC tace bazata kara wa’adin masu rijistar zabe ba

July 28, 2026
The Ghana Tourism Authority Paid a Working Visit To Assess The Usability Of The Paragliding landing Site in Kwahu West Ahead of This Year’s Easter Festivities

The Ghana Tourism Authority Paid a Working Visit To Assess The Usability Of The Paragliding landing Site in Kwahu West Ahead of This Year’s Easter Festivities

February 21, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media