• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ana Ta Ce-Ce-Ku-Ce Kan Rufta Najeriya 🇳🇬 Ta Karbar Yar-je-je-ni-yar Auren Jinsi Akan Kudi Dala Billiyan 150

aksam by aksam
July 5, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
Wasu malamain addinnin Musulunci dana Kirista sun koka akan Gwamnatin Tarayya, domin sanya hannu akan Yar-je-je-ni-yar,

A cewarsu, yarjejeniyar tana dauke da wasu sharadai da suka kunshi cewa kasashe masu tasowa dole su yarda da ‘yancin ‘yan luwadi da ‘yan madigo da kuma ‘yancin yin auren jinsi daya in da suka bayyana rashin jindadinsu

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Bayanai akan yarjejeniyar ya fito ne lokacin da Ministan Kasafin Kudi Da Tattalin Arziki Alhaji Abubakar Atiku Bagudu, ya bayyana irin halin da ake samu a wata liyafa da kungiyar Kasashen Turai suka shirya a Abuja. Duk da dai ya ce, Najeriya ta sa hannu ne a sahale bashin Dala Billiyan 150.

Kasashe da dama a duniya sunke yadda sun sanya hannu kan yarjejeniyar a 2023 lokacin da aka yi ta. Kasashe sun hada da: Guinea, Trinidad, Tobago, Mauritania da wasu Kasashen Afrika da dama

Yanzu haka wannan lamari ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta na Najeriya inda ‘yan Najeriya ke nuna allawadai da wannan lamarin.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dalilin babbar Kotun tarayya na bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga alkalai 2n da suke bincikar Ganduje

Next Post

Abin da yakamata ku sani Akan yarjejeniyar bada Kariya ga masu auren Jin da Najeriya ta saka hanu

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mai Martaba Sarkin Kano; Na Goma 15  Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Halice Taron  Khatamar Karatun Al’qur’anin Mai Girma Tare Da Yiwa Kasa Addu’ar Samun  Zaman Lafiya

Mai Martaba Sarkin Kano; Na Goma 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Halice Taron Khatamar Karatun Al’qur’anin Mai Girma Tare Da Yiwa Kasa Addu’ar Samun Zaman Lafiya

July 20, 2024
Sanatoci sun yi martani kan rahotan karbar tallafin kayan abinci da zasu rabawa talakawa

Sanatoci sun yi martani kan rahotan karbar tallafin kayan abinci da zasu rabawa talakawa

January 6, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media