• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Karrama Mai Magana Da Yawun Gwamnan Jihar Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa Bisa Taimakawa Daliban Karamar Hukumar Dawakin Tofa

aksam by aksam
August 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Bisa namijin kokarin da yake yi na ciyar da dalibai gaba a karamar hukumar.

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Sunusi Bature wanda shi ne mai magana da yawun gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya samu shaddar karramawar ne yayin wata ziyarar da kungiyar ta kai masa ofishin sa a makon jiya,

Karramawar na kunshe cikin wata wasikar godiya da Dakta Mamunu Mustapha ya gabatar a madadin kungiyoyin biyu.

Wasikar ta bayyana irin jajircewar da Sunusi Bature ya bayar ga dimbin daliban Dawakin Tofa, musamman daliban dake karatun digiri a Jami’ar Bayero Kano.

Gudunmawar ta hada da biyan kudaden rajista na zangon karatu na shekara ta 2023/2024, da shigewa gaba wajen biyawa dalibai matsalolin kudi, Wanda hakan yasu damar mayar da hankali kan karatunsu.

Baya ga tallafin da yake baiwa daliban BUK, Sunusi Bature ya tsallaka zuwa sauran manyan makarantun gaba da sakandire inda ya aiwatar da makamancin wannan tallafi.

Kazalika Sunusi Bature ya bayar da irin wannan tallafi ga daliban Makarantar fasaha d Kimiyyar Kiwon Lafiya ta Jihar Kano da ke Gwamai, tare da kara fadada hanyoyin samun ilimi ga matasa a karamar hukumar.

Kungiyoyin sun jaddada cewa tallafin da Sunusi Bature yake bayarwa wajen inganta harkokin ilimi a Dawakin Tofa ya taimaka matuka wajen kara samun dalibai masu ci gaba da karatu.

Sun bukace shi da ya ci gaba da kokarinsa na daukaka matsayin ilimi da samar da damammaki ga matasa a cikin al’umma.

A nasa bangaren Sanusi Bature ya ce ya zama wajibi a kansa ya bada dukkanin gudunmawa domin bunkasa ilimi a karamar hukumar Dawakin Tofa.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An Yi Aringama Tsakanin Rudunar ‘Yan Sanda Ta Kasa Da ‘Yan Uwa Almajiran El- Zakzaky A Abuja

Next Post

Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Amince Da Nadin Sabbin Daraktoci Ma Hukumar Leken Asiri Ta Kasa (NIA) Da Na Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya DSS

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Innalillahi Wa’inna Ilaihirrajun!!!  Mu Na Mika Sakon Ta’aziyyarmu Ga ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Na Wannan Babban Rashin

Innalillahi Wa’inna Ilaihirrajun!!! Mu Na Mika Sakon Ta’aziyyarmu Ga ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Na Wannan Babban Rashin

June 1, 2026

Poradnik po grach mobilnych w ragnaro casino

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media