Daga Hassan Umar Gwammaja
Yan zo haka Gwamnoni da Sarakunan Arewacin Najeriya na wani taro a jihar Kaduna kan rashin tsaro da sauran matsalolin da suka addabi yankin Arewa
Taron zai gudana ne karkashin jagorancin shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewa kuma Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya










