• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar Direbobi ta Jihar Kano reshen kofar Wambai ta aika muhimmin sako ga Gwamnatin Kano

aksam by aksam
August 30, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar matuka motocin haya ta kasa reshen jihar Kano dake tashar kofar wambai ta bukaci Gwamnatin jihar Kano da ta Samar da kwamatin Kar ta kwana da zai rika bibiyar tashoshin motocin da suke daukar fasinjoji ba bisa kaidaba.

Shugaban Kungiyar tashar motoci ta kofar wambai Alh Salisu sani yau gareka ne ya bukaci hakan a lokacin da yake zantawa da Manama labarai a ofishin Kungiyar dake tashar kofar wambai

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Alh Salisu sani yace daukar fasinjoji a bakin titina na kawowa harkokin sufuri tasgaro Wanda hakan yana Hana bangaren sufuri habaka kamar sauran jihohi, Inda yace, akwai bukatar Gwamnati ta dauki matakan da za su kawo karshe wannan matsala wadda ta dade tana ciwa masu sana’ar sufuri tuwo a kwarya.

Shugaban Kungiyar ya Kuma jaddada aniyar Kungiyar tashar motoci ta kofar wambai na ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano goyan baya a akodaushe domin Samar da sabbin tsare tsare da abubuwan da za su Kara habaka harkokin sufuri na jihar Kano.

Alh Salisu sani yace kamar Yadda jihar Kano ta yi suna a bangaren kasuwanci, za ta yi shura a bangaren harkokin sufuri idon har aka samu sauye sauye musamman ta bangaren bin dokokin da Gwamnati da hukumomin dake lura da fannin sufuri suka sanya da kungiyoyin sufuri.

Salisu sani ya shawarci direbobin matuka motocin haya na jihar Kano da kasance masu bin dokokin da aka sanya na Shiga cikin tashoshin motoci domin kaucewa zurarewar kudaden Gwamnati Wanda da sune Gwamnatin take samun damar gudanar da ayyukan ci gaba a fadin jihar Kano.

Daga karshe Shugaban Kungiyar yace Kungiyar tashar motoci ta kofar wambai a shirye take domin ci gaba da habaka muradun Gwamnatin jihar Kano na tabbatar da ci gaba da samarwa matasa ayyukan yi domin dakile shaye shayen muggwan kwayoyi da kwacen wayoyin alumma da sauran munanan dabi’u.

Haka zalika yayi Kira ga dukkannin ‘ya’yan Kungiyarsa da su ci gaba da baiwa Kungiyar goyan bayan da suka kamata domin ciyar da alummar da Kungiyar matuka motocin haya ta kasa reshen jihar Kano gaba.

Ibrahim sani Gama radio Nigeria pyramid

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Trump ke fuskantar caccaka daga Lauyoyi a Amurka bayan korar shugabar hukumar lafiya ta ƙasar

Next Post

An Ba Ma’aikatan VOA Sama Da 500 Takardar Sallama Daga Aiki

aksam

aksam

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala
LABARAI

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

by aksam
April 17, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID
Uncategorized

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

by aksam
April 17, 2026
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka
Uncategorized

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

by aksam
April 11, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hedikwatar tsaro ta zayyana sunayen mutane 97 masu daukar nauyin taaddanci a Najeriya

Hedikwatar tsaro ta zayyana sunayen mutane 97 masu daukar nauyin taaddanci a Najeriya

March 24, 2024
Mutane 25 Sun Rasu Yayin Da 53 Suka Jikkata A Wani Hatsarin Mota Da Ya Faru A Gadar Sama Ta Dangwauro A Titin Kano Zuwa Zaria

Mutane 25 Sun Rasu Yayin Da 53 Suka Jikkata A Wani Hatsarin Mota Da Ya Faru A Gadar Sama Ta Dangwauro A Titin Kano Zuwa Zaria

July 1, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media