Wata kungiyar siyasa ta ce za ta hada kuri’u miliyan 10 domin tallafa wa sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027
Kungiyar da ke karkashin jagorancin dan Neja Delta da aka fi sani da Tompolo za ta yi kiran goyon bayan Shugaba Tinubu gida-gida
Rahotanni sun tabbatar da cewa ‘yan kungiyar sun ce manufofin Bola Tinubu sun daura Najeriya kan turbar ci gaba da hadin kai








