Shuwagabannin masanaantun gona na jahar kano sunbagantu kanyadda kasuwancinsu yake tafiya.
Tunbayan cire tallafin man fetur da gwamnati tayi
jawabin hakan yafitone tabakin sakataren kungiyar Alhaji hamza Ibrahim Dawanau sakataren kungiyar kasuwar kayangona ta tafawa balewa dake kano.
yace tunbayan janye tallafin manfetur da gwamnati tayi kasuwancinsu yasamu nakasu sabanin yadda yake tafiya abaya . Alhaji Hamza Ibrahim yakara dacewa mudun gwamnati tashigo ciki wajan tallafamusu zasusamu nasara babba aciki .ya koka kanyadda gwamnatin datashude taiwatsi dasu wajan basu tallafi .
yace suncike dutsarin dayakamata wajan neman tallafi amma taki basu .
daga karshe yayikira dasabuwar gwamnatin Abba kabir yusif datawai wayesu wajan basu kulawar datakamata kuma yace ashirye suke dasu da daukacin al,ummar kasuwarsu wajan bawa gwamnati hadinkai dari bisa dari.









