ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS

RelatedPosts

Daga: Hassan Umar Gwammaja
Dakarun Hadin gwiwa JTF a Arewa maso Gabas da na Hadin gwiwar sa Kai, (CJTF) sun yi lugudan wuta a wani farmaki da suka wa  maboyar ‘yan ta’adda dake dajin Sambisa a jiya Alhamis.

A wani jawabi da rundunar sojin Najeriya ta fitar ta bayyana cewar rundunar hadin guiwar ta kai farmaki ne daga karfe 6 na safe zuwa karfe 12 na dare, tana mai cewar ta gudanar da farmakin be ga ‘yan taadda dake maboyar Garin Malam Ali, Garin Glucose, da Ukuba.

Gwamnan Kano ya kaddamar da jigilar alhazan bana

A sanarwar da rundunar sojin Najeriya ta fitar, ta kara da cewar ‘yan ta’addan sun tsere, inda suka bar makamai, da alburusai, da kuma na’urorin hada bama-bamaiJagoran Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Kakaki ya samu lambar girmamawa daga Indiya

Ta ce farmakin na daga cikin kokarin da ake yi don hana yin amfani da  dajin Sambisa da kuma dakile ayyukan ta’addanci.

 

ADVERTISEMENT

RelatedPosts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

ADVERTISEMENT

Trending.