• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Amurka ta yi hasashen Abin da zai faru a tattaunawar Russia da Ukraine

aksam by aksam
May 16, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Amurka ta ce ba ta da yakinin samun wani babban cigaba a tattaunawar zaman lafiya ta tsakanin Ukraine da Rasha da aka tsara yi a Turkiyya, bayan da bangarorin biyu suka kasa ganawa kamar yadda aka tsara a ranar Alhamis.

Ana sa ran sake yunkurin hada tawagogin kasashen biyu ranar Juma’a domin tattaunawar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio wanda ya bayyana matsayar ta Amurka a kan wannan ganawa ta tawagar abokan gabar biyu – Ukraine da Rasha, ganawar da ke zaman ta farko ta gaba da gaba tun 2022, a kan yakin da suke yi, ya ce ba sa sa ran za a samu wani cigaba ba har sai Shugaba Trump ya gana keke da keke da takwaransa na Rasha Vladimir Putin domin sanin niyyar shugaban na Rasha.

Shi dai Shugaba Zelensky na Ukraine ya ce a shirye yake ya zauna tare da Mista Putin su tattauna, to amma ya ce bai yarda cewa Moscow ta dauki wannan magana da tattaunawa da muhimmanci ba.

Tun da farko an sa ran shugaban na Rasha zai je ganawar ta Turkiyya amma sai ya tura wata tawaga bisa jagorancin wani hadiminsa, abin da shugaban Ukraine yake ganin Rashar ba ta dauki batun da kima ba.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sojojin Najeriya Sun Yi Barin Wuta A Dajin Sambisa

Next Post

A Yayin Da Babbar Sallah Ke Kara ƙaratowa, ’Yan Kasuwar Dabbobi Sun Bayyana Fargaba Game Da Yiwuwar Farashin Ragunan Layya Da Sauran Dabbobi Zai Yi Tashi Gwauron A Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Ci Tarar Tsohon Shugaban Kasar Amerika Donald Trump  Dala Miliyan Dari Uku Da Hamsun Da Hudu, Da Dubu Dari Tara (354.9) A New York

An Ci Tarar Tsohon Shugaban Kasar Amerika Donald Trump Dala Miliyan Dari Uku Da Hamsun Da Hudu, Da Dubu Dari Tara (354.9) A New York

February 17, 2024

Koma baya jihar kano ta samu a ban garan shugabanci

January 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media