• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Daurawa ya bayyana matakai da irin kayan Dakin da zasu rabawa zawarawa da yanmata bayan Hizba ta d’aura musu Aure

aksam by aksam
July 13, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar hisbah ta jihar Kano ta nanata kudurinta na cika alkawarin sabon gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf na ci gaba da gudanar da auren zawarawa a jihar Nan.

Babban kwamandan hukumar sheik Aminu Ibrahim daurawa ne ya bayyana hakan ga manema labarai a dai dai lokacin da yake kama aiki a hukumar biyo bayan karbar takardar kama aikin sa hukumar Jim kadan bayan dawowar sa daga kasa Mai tsarki bayar gudanar da aikin hajji.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Idan za,a iya tunawa lamarin nadin shehin malamin ya Dade ana tattaunashi a kafafen sada zumunta da sauran wuraren da mutane ke haduwa dama

ita kanta hukumar hisbah tun kafin samun mikawa malamin takardar kama aiki a matsayin kwamandan hisbah na jihar Kano .sheik Daurawa yace ba zasuyi kasa a gwiwa ba wajen bin umarnin gwamnati na aurad da zawarawa da yammata a fadin jihar kano.

Sheik Aminu Daurawa yace bazasu laminci cin amanar gwamnati ba a wannan karon domin a baya an Sami wasu bata garin da suke zuwa a matsayin zawarawa alhalin sun Dade a tare a matsayin ma,aurata don haka yace a wannan karon bazasu laminci wannan zamba cikin amincinba

Ya kuma Kara da cewa a bangaren kayan dakin da ake bawa ma,auratan da suka samu shiga auran zawwarawa anyi tsari domin har kwamati aka kafa Wanda zai sa idanu a Samar da ingantattun kayan ta inda duk Wanda aka bawa kwangila yayi almundahana ba zasu kyale shi ba.

Kwamandan ya ce sun shiya tsaf domin tunkarar gudanar da auran zawarawa Nan ba da dadewaba.

A wani cigaban kuma Wakiliyar mu Jamila Sulaiman Aliyu, ta labarta Mana cewa kwamandan yaja hankalin dakarun hukumar dasu dage wajen zamarwa al’ummar Kano ababan kwatance tun daga fuskar ibada zuwa muamala Mai kyau domin su madubi nee ga al’ummar da suke tare dasu.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wasu fasinjojin jirgin sama sun sha da kyar bayan sun hadu da hadari

Next Post

Yadda Gwamnatin Kano ta tanadi hanyoyin bunkasa rayuwar matasa

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Sanarwa Daga Hukumar Yaki Da Masu Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (*EFCC*)

Hukumar EFCC Ta Ce Yahaya Bello Ba Ya Hannunta

September 18, 2024
Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a yankinsu

Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a yankinsu

June 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media