Daga Hassan Umar Gwammaja
Janar Christopher Musa ya ce Najeriya ƙasa ce mai bin tsarin demokuraɗiyya kuma jami’an tsaro a shirye suke su ba ta kariya.
Ya bayyana haka ne yayin zantawa da manema labarai a fadar shugaban ƙasa jim kaɗan bayan ganawa da Bola Tinubu ranar Litinin.

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.
The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.