• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Tun Kafin Ranar 1 Ga Watan August Ta Zo Domin Fara Zanga-Zangar Lumana; Wasu Jihohin Sun Fara

aksam by aksam
July 30, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Masu zanga zangar sun fantsama kan tituna a jihar ta Naija dauke da kwalaye ,inda suke kira da a kawo karshen tsadar rayuwa,wasu nacewa halin kunci da aka jefa talaka a ciki ya isa haka.

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

Wasu Kuma sun rubuta cewa dole ne a dawo da tallafin man fetur a Najeriya.

Rahotonni na cewa, dama tun tuni wasu sun fitar da sanarwar cewa ,za su fara Zanga-zangar ne daga ranar 29 ga Watan Yuli yayin da wasu kuma zasu fara daga 1 ga watan Agusta.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Cewa Ta Fara Raba Manyan Motocin Shinkafa Goma-Goma Ga Kowace Jiha

Next Post

Wasu Malaman Jami’a Na Bogi Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro A Jami’ar Bayero Dake Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
TSARO

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

by aksam
June 13, 2026
Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka
TSARO

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

by Khadija Maitaya
June 6, 2026
Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano
TSARO

Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mun yi hasashe mai rauni a kan ƙarfin Iran: kalaman Ministan tsaron cikin gida na Isra’ila

Mun yi hasashe mai rauni a kan ƙarfin Iran: kalaman Ministan tsaron cikin gida na Isra’ila

June 23, 2025
Al’ummar Jihar Kano Sun Koka Da Yadda  ‘Yan Kasuwar Singa  Suka Kara Kudaden Kayan Masarufi;- Bayan Bude Kasuwar A Yau

Al’ummar Jihar Kano Sun Koka Da Yadda ‘Yan Kasuwar Singa Suka Kara Kudaden Kayan Masarufi;- Bayan Bude Kasuwar A Yau

August 6, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media