Daga Dantala Uba Nuhu Kura
Wani Magidanci Dan Asalin Garin Gundutse a Karamar Hukumar Kura
Mai-Suna Dalhattu Ibrahi Tuni Idonsa Ya Raina Fata Yayin Da Yayi Wani ‘Barin Zance
Ga Tsohuwar Matarsa
Da Tsoratar Da Ita
Saida
Bayan Maigabatar Da Kara Insifecta Adam Dawakin Kudu
Ya Karanta Masa Takardar Tuhuma r Zargin
Gaban Maisharia Malam Ibrahim Isa Usman
Na Kotun Shariar Musulunci Ta Kura
Tuni Cikin Sassanyar Murya Da Nuna Ladabi
Ya Amsa Laifin Nasa
Maisharia Malam Ibrahim Isa Usman
Ya Kafa Masa Shedun Jin Ikrari Da Mutun Biyu
Maisharia Ya Waiwayi Maigabatar Da Kara Insifecta Adam
Dawakin Kudu
Cewar Kano Ya Amsa Laifinsa
Nan Take Ya Roki Kotu Data Yanke Masa Hukunci
Maisharia Malam Ibrahim Isa Usman
Ya Waiwayi Mailefin Cewar Wanda Roko Make Dashi Kafin Hukunci
Dalha Gundutse
Ya Cikin Kwwlla Ya Roki Kotu Sassauci
Maisharia Malam Ibrahim Isa Usman
Ya Yanke Masa Hukuncin Wata Uku a Gidan Ajiya Da Gyaran Hali
Ko Tarar Naira Dubu Goma
Maisharia Ya Dan-Kashi a Hanun Jamiin Gidan Ajiya Da Gyaran Hali
Insifecta Awwalu Danhasan
Bayan Futowa Daga Kotun
Na Sami Zantawa Dashi Kamar Haka
Tare Da Cikakken Sunansa
(. Cue. In. )
Saidai Daga Gefe Guda
Bayan Yan-Uwansa
Sun Biya Tarar
Wakilinmu Ya Hamgo
Wani Daga Cikin Yan Uwansa
Da Mai-Unguwar Yankin Na Gundutse
Da Dalha Ibrahim Wanda
Ya Aikata Laifin
Kana Da Tsohuwar Matar Tasa Maryam Suna Wata Ganawa Cikin Walwala Da Faraa
Inda Wakilim Namu Ya Sake Kokarin Jin Ta Bakinsu
Saidai Sunki Cewa Komai
Saidai Mai Unguwar Yankin Na Gundutse
Da Dan Uwan Mai Laifin Wato Dalha Gundutse
Sun Bayyana fatansu da Cewar
In Allah ya Yarda zasu Daidaita su
Dan su Ci gaba da Zaman Aure a Tsakaninsu Anan Gaba
Daman Malam Ba Haushe Na Cewa Tsakanin Harshe Da Hakorima Ana Sabawa











