• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda wani abun mamaki ya faru a majalisar Dattawan Najeriya

aksam by aksam
May 17, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rikici ya ɓarke tsakanin jami’an DSS da ma’aikata a zauren majalisar tarayya da ke Abuja.

Lamarin ya faru ne a jiya Juma’a lokacin da jami’an DSS ke kan aiki suka hana wasu manyan ma’aikata biyu wucewa lamarin da ya kai su da fara hayaniya, wanda ya ja hankalin sauran ma’aikata

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Daga bisani baturen yansanda na cikin majalisar da mataimakiyar magatakardan majalisar dattawa suka shawo kan lamarin

Shedan gani da ido yace Rikicin ya fara ne lokacin da jami’an DSS da ke gadin ƙofar suka nemi wasu manyan ma’aikatan NASS biyu su bayar da katinsu na shaida kafin su wuce.

Ganau ba jiyau ba ya tabbatar da cewa jami’an biyu, John Nnadi mai aiki da kwamitin mai na majalisar dattawa da mataimakin darakta, Chris Odoh, sun nuna wa jami’an katinsu.

A cewarsa duk da sun nuna wa jami’an DSS katin shaidarsu amma suka tsayar da su bisa zargin cewa ba su gabatar da kansu yadda ya kamata ba.

A matsayinsu na manyan ma’aikatan NASS, sun yi yunƙurin shiga ɓangaren White House amma jami’an DSS suka hana su, lamarin da ya haddasa hatsaniya.

Duk wani yunƙuri da masu wucewa suka yi domin sasanta rikicin bai cimma nasara ba, sai da jami’an DSS suka fara cin mutuncin ma’aikatan, suka wuce da su Ofis.

Yadda jami’an tsaron suka ɗauki mutanen biyu da tsiya- tsiya zuwa ofishinsu na cikin majalisar, wanda bai wuce nisan mita 125 ba shi ne ya jawo hankalin sauran ma’aikata.

Sai dai DPO ya shawo kan lamarin A fusace ma’aikatan majalisa suka cika ƙofar ofishin DSS kuma suka yi barazanar cewa za su ɗauki tsattsauran mataki matuƙar ba a saki waɗanda aka kama ba, cewar Daily Trust.

Shugaban ƴan sandan majalisa (DPO), Alex Annagu, da mataimakiyar magatakar majalisar dattawa, Misis Ilobah Isabella, sun hanzarta zuwa wurin domin shawo kan lamarin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Putin ke gudanar da ziyarar aiki a kasar China

Next Post

Fadar shugaban kasa ta ayyana wanda zai gaji Ganduje afakaice

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban wata kasa ya haramta Dariya a fadin kasar na tsawon kwanaki

Shugaban wata kasa ya haramta Dariya a fadin kasar na tsawon kwanaki

January 3, 2024
Yadda yan sanda sun yi batakashi da yan taadda a wata jihar kudu

Yadda yan sanda sun yi batakashi da yan taadda a wata jihar kudu

February 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media