• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Cikin jirwaye, wani jigo a APC ya fadi dalilinsu na korar tsohon shugaban jam’iyyar

aksam by aksam
January 21, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Yadda Muka Yi Kutun-Kutun Don Yin Waje da Adamu, Omisore, daga shugabanci jam’iya wani jigo a APC

Tsohon darakta janar na kungiyar gwamnonin APC, Salihu Lukman, ya yi karin haske game da al’amuran jam’iyyar APC mai mulki.

Jigon na APC wanda ya bukaci Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bari sassa da tsarin jam’iyya mai mulki su yi aiki, ya yi bayani kan yadda tsohon shugaban jam’iyyar na kasa ya bar jam’iyyar.

Lukman, tsohon mataimakin shugaban APC, ya bayyana hakan ne a wani shirin Channels TV

Ya ce wasu jiga-jigai sun yi ruwa sun yi tsaki wajen tsige Sanata Abdullahi Adamu da Sanata Iyiola Omisore a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa da sakataren jam’iyyar a watan Yulin 2023.

Sai dai kuma, Lukman ya bayyana cewa ya kamata a farfado da APC ta yi aiki bayan ficewar Adamu da Omisore.

“Muhimmin batu wanda shi ne abin da nake sa rai daga shugaban kasa Asiwaju shine tabbatar da cewa tsarin jam’iyyar mu yana aiki.

“Bacin raina bayan mun yi yakin fitar da Abdullahi Adamu da Sanata Iyiola Omisore daga shugabancin jam’iyyar, ba wai fitar da su ba ne.

“A’a shine batun daukar matakan da suka dace don ganin cewa wadannan tsare-tsare suna aiki ta yadda duk wanda ya zo zai samu damar yin aiki bisa tsarin mulkin jam’iyya.”

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wata Gobara ta Lakume dubunnan miliyoyin nairori

Next Post

Wani matashi ya shiga hanun jamian tsaro bayan da ya sa ayi garkuwa da shi a nemi kudin fansa a wajan yanuwan sa

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mafi karancin albashi, gwamnan Kano ya bi sahun na Legas da Rivers wajen fin gwamnatin tarayya albashi mai tsoka

October 29, 2024
Gwamnatin Kano Ta Dage Aikin Tsaftar Muhalli na 26 ga watan Yuli

Gwamnatin Kano Ta Dage Aikin Tsaftar Muhalli na 26 ga watan Yuli

July 25, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media