• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Harin Plateau Jam’iyar PDP ta zargi sashin fikra na jamian tsaro

aksam by aksam
December 30, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jam’iyyar PDP ta yi kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya ziyarci wurin da wasu ƴan bindiga suka kashe ƴan Najeriya a jajibirin Kirsimeti a yankin Bokkos da Barkin Ladi na jihar Plateau.

Shugaban masu sa ido kan zaman lafiya na al’umma a ƙaramar hukumar Bokkos, jihar Plateau, Kefas Mallai, ya bayyana cewa ƴan bindigan sun kashe sama da mutum 150.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Tinubu, a cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara ta musamman kan harkokin yaɗa labarai, Ajuri Ngelale, ya fitar a ranar Talata, ya yi Allah wadai da hare-haren tare da bayar da umarnin farautar waɗanda suka kai harin.

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu aksamedia84@gmail.com

A martanin sa, sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP na ƙasa, Debo Ologunagba, ya yi tambaya kan abin da ya jawo gazawar bayanan sirri kafin da kuma lokacin da aka kai harin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yanzu-yanzu yan taadda sun yi barazanar sake kai hari a Plateau

Next Post

Tarin dukiya, wata mata ta zama ta 12 a jerin wadanda suka fi kowa kudi a Duniya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wani sanata ya fadi gaskiyar abin da yake damun Arewa da kuma yadda za’a iya gyara matsalar

Wani sanata ya fadi gaskiyar abin da yake damun Arewa da kuma yadda za’a iya gyara matsalar

August 5, 2024
Yadda aka ceto wani matashi daga fadawa wuta akan bashi na miliyan biyu

Yadda aka ceto wani matashi daga fadawa wuta akan bashi na miliyan biyu

January 27, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media