• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

DA ƊUMI-ƊUMI: Ana fargabar juyin mulki a ƙasar Ivory Coast

aksam by aksam
May 22, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An fara yaɗa jita-jita da rahotanni kan yiwuwar juyin mulki ko kuma wani gagarumin bore a kasar Ivory Coast, musamman a birnin Abidjan, inda aka rika jin karar harbe-harbe.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa rahotannin da ke fitowa daga kafofin sada zumunta na nuni da cewa rikici na kunno kai cikin sauri a kasar.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Rahotanni sun ce akalla mutane 33 ne aka kashe a cikin sa’o’i 48 da suka gabata, yayin da ake ci gaba da gwabza fada a wasu sassa na babban birnin kasar, Abidjan.

Sai dai har yanzu babu tabbacin wannan rahoto a hukumance, saboda an ce an katse hanyoyin sadarwar intanet, kuma babu wasu bayanai daga gwamnati.

Wasu majiyoyi na ikirarin cewa shugaba Ouattara ya yi ɓatan-dabo, ko kama shi, ko kuma ya mutu, amma babu wata sanarwa a hukumance daga gwamnati game da haka.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sakon Taya murna ga Dan Alhaji Kabiru Sanda ta Samun Karuwar ‘Da Daga Babale Sanda

Next Post

Yanzo Haka An Tafi Hutun Rabin Lokaci Niger Tornadoes 1 Kano Pillars 1

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda kananan masana’antu ke koka wa da karin kudin wutar lantarki

April 13, 2024
Mai Martaba Sarkin Kano; Na Goma 15  Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Halice Taron  Khatamar Karatun Al’qur’anin Mai Girma Tare Da Yiwa Kasa Addu’ar Samun  Zaman Lafiya

Mai Martaba Sarkin Kano; Na Goma 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Halice Taron Khatamar Karatun Al’qur’anin Mai Girma Tare Da Yiwa Kasa Addu’ar Samun Zaman Lafiya

July 20, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media