• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda kananan masana’antu ke koka wa da karin kudin wutar lantarki

aksam by aksam
April 13, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga I S Gama

Kungiyar masu Kananan Masana’antu ta jihar Kano, ta bi sahun Kungiyoyin Masana’antu na Kasa dangane da Kokawa akan Karin kudin wutar lantarki da Gwamnatin tarayya ta yi da cire tallafi a harkokin Samar da wutar lantarkin Kasar nan.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sakataren Kungiyar na jihar Kano,Ibrahim Bashir Nasambo ne ya bayyana haka a lokacin da yake ganawa da Manema labarai a ofishinsa dake rukunin Kamfanonin na Sharada a nan Kano.

Ibrahim Bashir Nasambo yace,cire tallafin wutar da Gwamnatin tarayya ta yi yana Neman kassara Masana’antu ya mayar da su kamar kufai,Wanda hakan zai janyo rashin ayyukan yi da kara karyewar tattalin Arzikin Kasa.

Sakataren ya bukaci Gwamnatin tarayya da sauran masu Ruwa da tsaki a fannin harkokin Samar da wutar lantarki,da su kawowa bangaren daukin gaggawa.

Yace,idon za’a iya tunawa haka aka yi bangaren cire tallafin man fetur da Gwamnatin tarayya ta yi, Wanda aka rika tunanin cewa,wasu ‘yan tsirarun mutane ne ke amfana da tallafin man, Amma sai gashi komai ya koma kan Talakawa.

Bashir Nasambo ya kara da cewa,Akwai bukatar Gwamnatin tarayya ta sake dogon Nazari da tunani mai zurfi wajen ganin ta kara rage Kudaden da masu Masana’antu suke biya domin basu wutar lantarki.

Ibrahim Bashir Nasambo ya Shawarci ‘ya’yan Kungiyar da su sauya sabon tsari wajen yadda za su gudanar da ayyukansu na harkokin Masana’antu domin aiwatar da Sana’arsu yadda ta kamata.

Yace, wannan yanayi da ake ciki na kara tsadar kudin wutar lantarki da cire tallafin wutar lantarkin zai haifar da matsaloli da yawa a fannoni da dama na Kasuwanci da tashin farashin kayayyakin Masarufi a Kasuwanni.

Haka Zalika,yace,Kungiyar Masu Kananan Masana’antu ta jihar Kano a shirye take wajen baiwa Gwamnatoci hadin kai a matakai daban daban domin kara bunkasa tattalin arzikin Kasar nan.

Sakataren ya kuma Shawarci ‘ya’yan Kungiyar da su kara jajircewa wajen baiwa Kungiyar cikakken hadin kan daya kamata domin ta samu damar kare hakkokin ‘ya’yanta da Samar musu da ci gaba a Kungiyar.

Ibrahim sani gama pyramid radio.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Baya ga kayan abinci, kasar Russia ta aike da tallafin motoci makare da makamai ga kasar Niger

Next Post

Yadda Israel ke fuskantar muggan hare-hare daga kasar Iran

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Zalety korzystania z kodów promocyjnych w playmojo casino

April 22, 2025
Cikakken bayani kan Dalilan da su ka sanya Ganduje yin murabus a mukaminsa

Cikakken bayani kan Dalilan da su ka sanya Ganduje yin murabus a mukaminsa

June 27, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media