• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Zargin samadafadi na 10bn, EFCC zata gurfanar da wani tsohon gwamna a gaban kotu

aksam by aksam
February 22, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar EFCC mai yaki da rashin gaskiya za ta gurfanar da Abdulfattah Ahmed a kotu bisa zargin da ake yi masa.

Jaridar Punch ta bayyana cewa, a ranar Juma’ar nan mai zuwa EFCC za ta fara shari’a da Abdulfattah Ahmed a kotun tarayya.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Wata majiya ta shaida cewa za a kai karar tsohon gwamnan ne a babban kotun tarayya da ke birnin Ilorin a jihar Kwara.

“A ranar Juma’a za a gurfanar da shi a kotun tarayya da ke Ilorin bisa zargin karkatar da dukiyar da ta kai N10bn” –

Majiya daga EFCC tace EFCC: ta tsare tsohon gwamnan Kwara Tun ranar Litinin ‘dan siyasar yake tsare a hannun hukumar, ana da labarin ya fara kokawa kan halin da ya tsinci kan shi.

Ahmed ya yi zargin an hana shi ganin likitoci, lauyoyi da kuma masu girka abinci. Gayyatar hukumar EFCC ta canza salo Alhaji AbdulWahab Oba wanda shi ne sakataren yada labaran tsohon gwamnan ya ce EFCC ta gayyace shi ne sai ya je ofishinta.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Mutumin Da Ya Yi Kowa Tsawo A Duniya Ya Hadu Da Matar Da Ta Fi Kowa Gajarta A Duniya

Next Post

Batun zanga-zangar lumana, Kungiyar NLC tayi zazzafan martani ga hukumar DSS

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jami’an Tsaron DSS Sun Kama Wani Mutum Da Kuɗi Naira Miliyan 25 Dake Zargin Na Sayen Kuri’one A Zaben Cike Gurbi

Jami’an Tsaron DSS Sun Kama Wani Mutum Da Kuɗi Naira Miliyan 25 Dake Zargin Na Sayen Kuri’one A Zaben Cike Gurbi

August 16, 2025
Shugaban Jamus ya yi shagube ga shuwagabannin Africa

Shugaban Jamus ya yi shagube ga shuwagabannin Africa

October 13, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media