• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Zargin Karya Dokar Hawan Sallah: Rundunar ‘Yansanda Ta Kasa Ta Aikewa Sarkin Kano Muhammadu Sunusi Na II Takardar Sammace

aksam by aksam
April 5, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Takardar gayyata wate ki kira da Saekin ya halarci wani bincike da za a gudanar a Headkwatar dake Abuja dangane da matsallar da ta faru a lokacin bukukuwan Sallah

Wasikar, wadda ke dauke da kwanan wata 4 ga Afrilu, 2025, ta bayyana cewa za’a gudanar da taron binciken ne a ranar Talata, 8 ga Afrilu, 2025 da karfe 10:00 Na Safe a Sashin Leken Asiri

A cewar takardar, an bukaci Mai Martaba Sarkin Muhammadu Sunusi da ya bayyana a ofishin ta domin tattaunawa da bayani kan wani abin da ya faru cikin Masarautar ta Kano ya yin gudanar da bukukuwan Sallah. Takardar na dauke da sa hannun CP Olajide Rufus Ibitoye, kwamishinan ‘Yansanda mai kula da sashen leken asiri.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An Yabawa ‘Yan Kasuwar, Mahukunta da Al’umar Garin Nkawkaw Dake Kasar Ghana, Bisa Namijin Kokarin Da Suka Yi Na Siyan Filin Makabarta, Domin Musulmai Yakin

Next Post

Gwamnatin Tarayya Na Shirin Dakatar Da Shigo Da Na’urorin Sola Zuwa Najeriya.

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jam’iyya APC Ta Karyata Sahihancin Katin da Ake Dangantawa Da Bello Turji

Jam’iyya APC Ta Karyata Sahihancin Katin da Ake Dangantawa Da Bello Turji

January 27, 2026
Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

May 17, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media