• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu wasu mutane biyu sun damfari wata mata 100,000 a unguwar Fagge

aksam by aksam
September 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Lamarin ya faru ne da Misalin 12 saura inda wasu Matasa biyu suka tare matar suna Bata labarin karya

A cikin labarin mutanen sun yi kamar ba tare suke ba inda daya daga cikin su ya nuna shi malami ne daya kuma ya ciro Kudi masu yawa ya mika masa da zummar ya yi masa addu’a

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Bayan ya karbi kudin Dan uwan nasa ne sai yace ita MA matar ta bayar da Kudi a yi mata addu’a tace ita Bata da kudin da zata bayar amma daya ya ci gaba da tunzura ta akan ta bayar Shima gashi ya bayar domin neman addu’a

Bayan ta mika masa kudin me suka ari na kare kafin wani lokaci ta meme su ta rasa

Shedan gani da Ido ya shedawa aksammedia cewa matar ta zo ne daga jihar Jigawa wani Gari da ake kira kyawa.

Ya ce matar ta shiga halin dimuwa inda take murna ihu wasu mutanen na bayar da shawarar a rarrashe ta inda wasu suke hada mata taimako.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bello Turji ya sassauta kudin fansa ga al’ummar garin Moriki karanta ragin da ya yi musu

Next Post

Karin harajin VAT, Atiku ya yi kakkausar suka ga Tinubu karanta abin da ya fada

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kwangilar sayo magunguna na biliyoyin nairori, gwamnatin Kano ta kama dan uwan Kwankwaso da karin wasu jami’an gwamnati

Kwangilar sayo magunguna na biliyoyin nairori, gwamnatin Kano ta kama dan uwan Kwankwaso da karin wasu jami’an gwamnati

August 21, 2024
Ba Rabu Da Gwaniba….

Ba Rabu Da Gwaniba….

July 4, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media