A yayin wata rawar daji da aka shirya a wannan watan Yuanin da muke ciki, na’urar tsaron sararin samaniya ta kasar China samfurin “Type 625E Mobile Air Defense System tested agaisnt Drone Swarms” da kamfanin China North Industries Corp.,wato Norinco ya kera ta bayyana.
Wannan lamari ya alamta cewa, ƙasar China a shirye take wajen kokarin cimma nasarar tarbe jiragen saman yaki marasa matuka da mai yiyuwa za su iya kawo wa kasar farmaki a sararin sama dake kusa da doron kasar duniyarmu nan gaba.











