• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda dalibai biyu suka mutu a dakunan su a wasu jami’o’i a Najeriya

aksam by aksam
May 4, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Lamarin jimami da ya afku a ranar Alhamis a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil a Jihar Kano, inda aka tsinci gawar wata daliba mai suna Aishat Yahaya Olabisi a wani gidan da take zaune a wajen jami’ar ya dugunzuma dalibai da dama

Tun da fari dai an tsinci gawar dalibar jami’ar Aliko Dangoten ne mai suna aisha Yahya Olabisi  wacce take aji uku a fannin fasahar abinci da kimiyya bayan ta dawo dakinta daga makaranta

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Daya daga cikin daliban da ta zanta da jaridar Punch a ranar Asabar ta dora laifin rasuwar dalibar da matsin jarrabawa.

A cewarta: “Lafiyarta kalau kafin ta tafi rubuta jarrabawarta ta farko a zangon farko da ake gudanarwa.

” Sai dai, bayan jita-jitar da aka yada cewa dalibar ta rasu ne a dakin karatun da ke cikin jami’ar, tuni mahukunta a jami’ar suka fayyace komai a Bayanin da jami’ar Aliko Dangote ta fitar

A wata sanarwar da shugaban kula da harkokin dalibai na jami’ar, farfesa Abdulkadir Dambazau ya fitar a ranar 3 ga watan Mayu, ya ce ba a cikin jami’ar ta rasu ba.

Ya kuma bayyana matakan da jami’ar ta dauka na binciken inda dalibar take bayan rashin ganinta, inda daga baya aka gano ta mutu a dakinta.

I zuwa yanzu, an dauki gawar Aishat zuwa asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke birnin Kano don zurfafa bincike akan gawar.

Kazalika an tsince gawar wata daliba a Jami’ar UNIPORT ta jihar Rivers

An tsince gawar dalibar jami’ar ne a jihar Rivers a cikin dakinta.

Lamarin ya tada hankalin jama’ar, yankin inda tuni aka fara binciken sanadiyyar mutuwarta tare da daukar mataki.

A cewar majiyar mu, dalibar ta mutu a dakinta da ke wajen makaranta bayan ta dawo daga karatu. Asali: Legit.ng

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Zargin satar IPhone 12 pro da infinite note 10, wani matashi ya karbi rantsuwa a kotu Dan wanke kansa

Next Post

Gwamna Zulum na cikin alhinin rashin hadiminsa: Ahmad Bundi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Ba Ma’aikatan VOA Sama Da 500 Takardar Sallama Daga Aiki

An Ba Ma’aikatan VOA Sama Da 500 Takardar Sallama Daga Aiki

August 31, 2025

November 14, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media