• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani Bishop ya caccaki gwamnatin tarayya kan Abu 2

aksam by aksam
April 2, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Malamin Addinin Kiristan nan na Najeriya Bishop Mathew Kuka ya caccaki tsarin yadda ake rabon kayan tallafi ga ‘yan Najeriya a daidai lokacin da halin matsin rayuwa ke kara ta’azzara a kasar.

Sakin harkar musayar Naira ba tare da kaidi ba da janye tallafin man fetur da gwamnatin Najeriya tayi ne suka sabbaba mummunar hauhawar farashin kayan masarufi data haifar da tsadar rayuwa.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Gwamnatoci a dukkanin matakai sun bijiro da matakan rabon tallafi ga tallakawa ciki harda rabon kayan abinci a kokarin rage radadin halin matsin da ake ciki a fadin Najeriya.

Saidai Kuka, wanda ya kasance Limamin Darikar Katolika mai kula da Shiyar Sokoto, yana ganin cewar hakan kaskanta dan adam ne kuma kamata yayi gwamnatoci su bullo da tsare-tsaren shawo kan matsalolin dake addabar Najeriya.

Malamin Addinin ya shaida a cikin shirin siyasar tashar talabijin ta Channels na ranar Lahadi “Sunday Politics” a turance cewar, “muna bukatar ganin tsare -tsaren da gwamnati ta bijiro dasu domin fiddamu daga wannan matsala ba wai muyi layin karbar tallafi tamkar muna halin yaki ba.

“Ina ganin ganiyar rashin sanin kimar dan adam ne ‘yan najeriya suna layi kullum karkashin zafin rana domin karbar buhun shinkafa ba wai don ba’a bada kudi ba, a’a sai kawai kawo ya san yadda kudaden ke zurarewa kafin su kai ga jama’a. ba sadaka ‘yan najeriya ke bukata ba.”

Ya kuma baiwa gwamnatin tarayya shawara akan shawo kan rashin tsaro domin magance matsalar baki daya.

Bishop Kuka ya jaddada cewar, “burin manomanmu shine komawa gonakinsu, mutane na son kamawa kan rayuwar da suka saba da ita magance matsalar tsaro shine matakin farko na magance matsalar. Samarda tsare-tsaren magance matsalar tsaro shine matakin kawo karshen matsalar.”

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kanun labaran safiyar talata tare da B. Imam

Next Post

Ƴan sanda sun ƙwato yarinya ƴar shekara 12 da aka Daura wa aure da mai sheka 63

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Как играть в казино Vavada и выбрать слоты

May 28, 2023
Yadda hutun Salla ya zama abin kamfen a wata kasa

Yadda hutun Salla ya zama abin kamfen a wata kasa

January 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media