• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda hutun Salla ya zama abin kamfen a wata kasa

aksam by aksam
January 2, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Dan takaran Shugaban Kasa a karkashin tutar babbar jam’iyar adawa ta NDC a zaben 2024, kuma tsohon Shugaban Kasa, John Dramani Mahama, ya ba da tabbacin cewa, a shirye yake ya ba Musulman kasar karin hutun bukukuwan Idi, idan jam’iyarsa ta samu nasara a zabe mai zuwa.

an ya biyo bayan wata bukata da Shugabanin Musulmai a kasar Ghana suka bayyana a watan Oktoban bara su na neman karin hutun bukukuwan Sallah.

Tsohon Shugaban Kasar ya bayyana hakan ne a taron shekara shekara na kungiyar Ghana Muslim Mission karo na 63 a birnin Kumashi, inda ya jaddada bukatar gyara Dokar Hutun Jama’a na 2001.

Yace: “Aniyarmu ce mu warware matsalar da wasu ‘yan uwa musulmi da ba sa jin dadin hutun jama’a na karshen azumin watan Ramadan saboda dokar kwanaki 29 ko 30, na ganin watan. Don haka, za mu kara hutu a cikin bukukuwan Eid-el-Fitr.

“Insha Allahu idan an zabe mu, za mu kara hutu a bikin Eid-el-Fitr. Kuma za mu yi hakan ne ta hanyar sake fasalin Dokar Hutu ta Jama’a ta yadda Ghana za ta ci gaba da gudanar da bukukuwan hutu iri daya a kowace shekara”, a cewarsa.

Garba Osman, dan jarida kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, ya bayyana jin dadinsa ga wannan alkawari duk da cewa wasu na ikirarin cewa domin siyasa ne ya yi wannan alkawarin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Amfani Da Takardun Jami’o’in Janhuriyar Benin Da Kuma Togo

Next Post

Wasu Yan mata biyu sun girbi abin da suka shuka bayan lakadawa matar Mahaifin su dukan kawo wuka

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo

Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo

June 2, 2026
Gamayyar kungiyoyin Fulani sun magantu bayan tsare shugaban Miyetti Allah fiye da kwanaki 10

Gamayyar kungiyoyin Fulani sun magantu bayan tsare shugaban Miyetti Allah fiye da kwanaki 10

February 4, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media