DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
Rundunar jihar tace matashin mai suna Mori Lawali, mai kimanin shekara goma sha bakwai da haihuwa, ‘Yan Sandan suka kama da zargin yi wa Zakara fyade a Viniklang dake karamar hukumar Girei na Jihar Adamawa.
Toni Kakin rundunan’yan sandan jihar ya tabbatar da wannan Labari.

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.
The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.