• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hanyoyin sadarwa na gargajiyar Bahaushe

aksam by aksam
October 27, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A kasar Hausa dai, kafin zuwan turawa, akwai hanyoyin sadarwa da dama da ake amfani dasu

– Sadarwa na da amfani don isar da sako ga jama’a – Kafafen sadarwa na zamani, sun bishe na baya domin ingancinsu

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

A kasar Hausa a zamunna da suka shude, ana amfani da kafafen sadarwa ne wajen yada bayanai, sanarwa da isar da sakon hukuma ko masarautu ga talakawansu.

A wadancan lokuta, babu lantarki, babu yanar gizo, babu jirage, babu mota ba kuma kowa ne ya iya rubutu ba, balle karatu, don haka, magana ta fatar baki ko wata alama ita take isar da sakonni.

A wasu lokuta akan kada kayan kida ko amsa kuwwa, domin a jawo hankalin mutane ga sakon da ake son bayarwa. Kadan daga cikin hanyoyin da ake amfani dasu wajen sadarwa a kasar Hausa sune:

1, amsa kuwa
2, kada Ganga
3, rubuta wasika
4, yin wake
5, yin Guda
6, harba Bindiga
7, hura wuta

8  busa Algaita

1. Amsa kuwwa: Ana amfani da Amsa kuwwa ne domin jan hankalin jama’a, ita amsa kuwwa, karf ne mai kwaroron baki, da ake kerawa daga tama, sai a doke shi da wani karfen dan karami, sai ya amsa kuwwar, sai ko’ina a jiyo, kusa da nesa.

2. Ganga: Ana amfani da ganga, wadda ake kerawa da fatu ko na rago ko na akuya, wadda itama, take amsa kuwwa, domin jam hankalin jama’a.

3. Wasika: Ana amfani da wasika, a rubuce da ajami, yaren Hausa amma harufan larabci, ko kuma da larabci, a wasu lokutan ma da fillanci.

4. Waqe, ko qasida: kan yi amfani da waqa ko qasida domin sadarwa ko isar da sako, musamman tsakanin masoya, ko tsakanin maroka da masu hannu da shuni.

5. Guda, ita guda akan yi amfani da ita ne domin isar da sakon cewa Amarya na tafe mu Sammani a lokacin da aka zo shigar da ita gidan surukan ta.

Bindiga, ana amfani da bindiga wajen sanar da alummar musulmai cewa wani sabon al’amari ya zo musamman yayin da sabon wata na musulunci ya kama

Misalin masu gambara kan yi waka su zayyano surorin mutane masu ma’ana da yabo, domin a basu hatsi ko kudi.

Zamani dai ya kore wadannan irin hanyoyi na sadarwa, inda yanzu mutane kan sami sakonninsu ne ta hanyar wayar salula, wayar gida, talabijin, hotuna, yanar gizo, da sauransu.

Manazarta: legit hausa. Com

Tags: Amsoshigundarin sautikalmatsarin sautitsarin wasula
Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar REA ta magantu gameda zargin cin hanci da aka yi mata

Next Post

Aron kalma a yaren Hausa da yadda Bahaushe ke bi wajen aro kalmomi a wasu yarukan

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ahmad Hassan Ahmad Na Radiyo Najeriya Karama FM ‘Yarsa Hauwa’u Ta Yi Saukar Karatun Al’qur’ani Mai Girma

Ahmad Hassan Ahmad Na Radiyo Najeriya Karama FM ‘Yarsa Hauwa’u Ta Yi Saukar Karatun Al’qur’ani Mai Girma

January 12, 2026
Wata Baturiya Mai Shekarau 60 Ta Yi Saukar Karatun  Al’qur’anin Mai Girma; A Kano

December 5, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media