• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Tsadar rayuwa, wata kungiyar yarbawa ta nemi Tinibu yayi murabus

aksam by aksam
February 14, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamrad Toyin Raheem ya shawarci Bola Ahmed Tinubu da ya yi murabus daga matsayin shugaban kasa

Raheem ya bayyana halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yanzu da kuma garkuwa da mutane da ake yi don kudin fansa a matsayin dalilinsa na bukatar hakan

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Jaridar Legit ta ruwaito cewa ‘yan Najeriya na fuskantar yawancin kalubalen da jam’iyyar Shugaban kasa Tinubu, APC ta yi alkawarin magancewa shekaru tara da suka gabata

Da yake zantawa a wata hira da Sahara TV, Raheem ya ce gwamnatin Tinubu, ta gaza duk da cewar watanninta tara kacal akan mulki.

Ya kuma nuna rashin jin dadinsa kan annobar garkuwa da mutane a kasar, inda ya ce a yanzu masu garkuwa da mutane suna shiga gidaje su kai hare-hare.

“Ba tare da fadin kalamai a kaikaice ba, kamar dai Najeriya ta gaza a matsayin kasa.

“Wannan gwamnati mai ci, ta gaza ba tare da la’akari da yawan watannin da ta yi akan mulki ba. Ba gazawa kawai ba, face mugun gazawa.

“Da haka kawai ne, mutum zai yi tsammanin ganin shugaban kasar ya yi murabus zuwa yanzu, saboda alamu sun nuna ba shi da maganin matsalar kasar nan.

“Me muke magana akai? Kamar dai ba mu da wata gwamnati a halin yanzu. Wannan ita ce gaskiyar magana.”

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kotun PRP Dake Jihar Kano Ta Tisa Keyar Murja Ibrahim Kunya Zuwa Gidan Gyaran Hali

Next Post

Bitadakullin siyasa, an yi gidan kaso da sakataren jam’iyar PDP

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kalli wasu abubuwa da suka bayyana bayan ganawar Tinubu da shugabannin NLC

Kalli wasu abubuwa da suka bayyana bayan ganawar Tinubu da shugabannin NLC

July 11, 2024
Yadda kungiyar masu noman Alkama ta yaba wa shirin gwamnatin tarayya

Yadda kungiyar masu noman Alkama ta yaba wa shirin gwamnatin tarayya

October 9, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media