• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Muna goyon bayan hukumar KAROTA akan yaki da kasa kaya a kan titi: Kungiyar Yan tebura ta IBB

O C Cigari Yana matukar kokari wajen magance cunkoson ababan Hawa a nan IBB

aksam by aksam
March 11, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
475
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Abubakar Sulaiman Gwammaja

An bukaci Yan kasuwa da ke gudanar da ksuwanci a bakin IBB jikin masallacin idi da su kasance masu martaba yarjejeniyar da suka yi da Mai girma Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Bukatar hakan ta fito ne daga bakin shugaban Kungiyar Masallacin idi petty traders association, Zayyanu Murtala, a zantawarsa da manema labarai a ofishinsa

Ya ce suna yabawa hukumar KAROTA musamman O C Cigari da ke kula da IBB yadda yake aiki babu hutawa wajen gyara hanya da magance cunkoson ababan Hawa a IBB da yanrobobi.

“Gaskiya Muna alfahari da aikin da O C Cigari yake yi na Hana kasa kaya a kan titi Kuma muna rokon hukumar KAROTA da ta du Allah ta dubi maraicin mu ta Kara wa O C Cigari mota da maaikata”

Kazalika ya ce bai kyautu a kan wasu tsirarun mutane da ba su Fi 100 ba su jawa fiye da mutane 3,000 bakin fenti a wajen Mai girma Gwamnan ba .

A nasu bangaren masu gudanar da ksuwanci a kan tebura a bakin IBB sun baiyana Jin dadinsu da namijin kokarin da hukumar KAROTA ke yi domin dadadawa jama’ar da ke amfanar titin IBB

Har ila yau mun Sami Jin ta bakin jami’in hulda da jama’a na hukumar KAROTA Nabulusi Abubakar kofar Na’isa inda yai mana Karin haske a kan aikin da hukumar su ke yi a a kan titn na I BB. Insert

Tags: amasko radioaminiyaArewa radioBBC hausacrihausadaily truestfreedom radiopremier FMrfihausatrt hausavision fmvoahausa
Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jerin jigajigan siyasa 30 da zasu sauya sheka zuwa jam’iyar “SDP”

Next Post

DA ƊUMI-ƊUMI: jam’iyar SDP zata yi babban kamu daga APCn jihar Adamawa.

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

His Eminence the Sultan of Sokoto Muhammad Sa’ad Abubakar Has Declared Today Wednesday the 28th of May 2025 As The First Day of Zulhijja1446AH , Islamic Calendar

May 28, 2025
Gwamnati ba zata iya inganta ilimi a  kasar nan ba: Ministan ilimi

Gwamnati ba zata iya inganta ilimi a kasar nan ba: Ministan ilimi

July 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media