• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Majalisar Ta Amince Da Murtala Sule Garo a Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano

aksam by aksam
April 27, 2026
Reading Time: 2 mins read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Daga:- Hassan Umar Gwammaja

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amincewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya nada Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamnan Kano .

Idan za’a iya tunawa a makon da ya gabata ne gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mikawa majalisar sunan Murtala Sule Garo domin tantance shi ta kuma Amince masa ya nada shi a kujerar mataimakin gwamna Kano .

Kadaura ta rawaito a Ranar 27 ga watan mayu, 2026 ne tsohon mataimakin gwamnan Kano Aminu Abdussalam Gwarzo ya ajiye mukaminsa bayan wata rashin jutuwa da suka samu da Gwamna saboda ya gaza binsa zuwa jam’iyyar APC da ya koma.

Majalisar dokokin ta Kano dai ta Amince da Murtala ne bayan da kwamitin da ta nada karlashin jagoranci mataimakin shugaban majalisar Hon. Muhammad Bello Butu-butu ya gabatar da rahotonsa.

Kwamitin tantancewa na Majalisar Dokokin Jihar Kano ya bayyana cewa ya yi cikakken nazari kan takardun karatun Murtala Garo, kwarewarsa a aiki da kuma tarihin rayuwarsa, bisa tsarin tantancewar da majalisar ke bi.

Bayan tattaunawa kan rahoton kwamitin, ‘yan majalisar sun amince baki daya da shawarwarin da aka gabatar, inda suka tabbatar da Garo a matsayin wanda ya cancanta kuma ya dace ya zama Mataimakin Gwamnan Jihar Kano.

Daga nan ne Kakakin Majalisar, Rt. Hon. Ismail Falgore, ya sanar da amincewar majalisar, lamarin da ya baiwa Gwamna Abba Kabir Yusuf dama domin rantsar da Garo a matsayin sabon mataimakin gwamna.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnan Kano Ya Yi Allah-wadai Da Daga Dan Kamfai Da Mata Suka Yi Yayin Ziyarar Uwargidan Shugaban Ƙasa

Next Post

Shin Da Gaske Gwamnatin Shugaba Tinubu Za Ta Fara Karbar Harajin Siya Da Saka Sola?

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Προνόμια του VIP Προγράμματος στο polestar casino

April 22, 2025
Dan Wasan Kwallon Kafa Dan Asalin Kasar Potegal Cristiano Ronaldo Ya Ci Kwallaye Dare 900 A Duniya

Dan Wasan Kwallon Kafa Dan Asalin Kasar Potegal Cristiano Ronaldo Ya Ci Kwallaye Dare 900 A Duniya

September 6, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media