Pakistan Ta Ja Kunnen Faransa Da Amurka Cewa Muddin Duk Wadda Ta Shiga Cikin Rigimar Iran Da Israela, Itama Zata Bude Kundin Makaman ta.
A Cikin Wata Sanarwa Wadda Ma’aikatar Tsaro Ta Pakistan Ta Fitar, Tace A Shirye Suke Domin Shafe Labarin Israela Daga Doron Duniya Matsawar Iyayen Gijin_Israela Suka Shigo Fadar Da Ake Gwabzawa Tsakanin Israela Da Iran.
Rahotonni Sun Tabbatar Dacewar Alaƙa Ta Kara Karfi Kasashen Pakistan Da Iran Da Sauran Kasashe Irin su China, Korea Ta Arewa, Wadanda Sukayi Gargadin Cewa Matsawar Amurka Ko Faransa Ta Tsoma Baki Da Makamai, To Tabbas Lokacin Shafe Labarin Israela Yazo A Doron Duniya.









