• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kotun Tarayya Ta Saurari Zargin Canza Kudi Kan Yahaya Bello

Sy lawan by Sy lawan
April 24, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis ta saurari yadda aka zargi cewa manyan kudade da ake alakantawa da tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, an mayar da su daloli sannan aka mika su ga wani abokinsa.

Wani mai sana’ar canjin kudi (BDC), Jamilu Abdullahi, ya gabatar da shaida a matsayin shaida ta 12 ga masu gabatar da kara a shari’ar, wadda ta shafi zargin wanke kudade na Naira biliyan 80.2 da Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta shigar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A lokacin da lauyan EFCC, Kemi Pinheiro, ke jagorantar shaidar, Abdullahi ya bayyana wa kotu cewa an rika zuba kudade masu yawa a asusun kamfanin E-Traders International Limited a ranaku daban-daban.

Ya kara da cewa wadannan kudade na tsabar kudi daga bisani ana canza su zuwa daloli kafin a mikasu ga wasu da ake zargi suna da alaka da lamarin.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Majalisar Dokokin Kano ta tantance, Murtala Garo, a matsayin mataimakin gwamna

Next Post

Tinubu Ya Rantsar da Sabon Ministan Gidaje da Raya Birane

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotun ɗaukaka ƙara ta umarci a kai mata Sheikh Abduljabbar gabanta

Kotun ɗaukaka ƙara ta umarci a kai mata Sheikh Abduljabbar gabanta

April 21, 2026
Kotun Tarayya Ta Saurari Zargin Canza Kudi Kan Yahaya Bello

Kotun Tarayya Ta Saurari Zargin Canza Kudi Kan Yahaya Bello

April 24, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media