• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kofarmu a bude take ga Gwamnatoci domin fassara litattafan ilimi zuwa harshen hausa: kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi

Sy lawan by Sy lawan
September 1, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
486
SHARES
1.6k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar gudanarwar kwalejin sa’adatu rimi dake nan jihar Kano ta ta bukaci Gwamnatoci a matakai daban daban da mayar da hankali wajen ganin an fasahar litattafan ilimi zuwa harshen hausa domin daliban arewacin kasar nan su Kara fahintar kwasakwasai Yadda yakamata musamman a arewacin kasar nan.

Shugaban sashen ci gaba da koyan ilimi na kwalejin sa’adatu rimi Dr. Nafiu sani Abas ne ya bukaci hakan a lokacin da yake zantawa da Manema labarai domin tunawa mahukunta amfanun dake cikin fassara litattafan ilimi kamar sauran kasashen Duniya.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Dr Nafiu sani yace idon aka yi duba da sauran kasashen da suka ci gaba kamar kasar China da indiya da makamantansu suna koyar da litattafan ilimi da harshensu na uwa ne domin daliban su fahinci ilimin Yadda yakamata tare da Kara daga darajar harshensu a Duniya.

Shugaban yace akwai bukatar Gwamnatin tarayya da ta jihar Kano da su tabbatar da sun yi doka a majalisa ta Yadda za”a amince da harshen hausa wajen koyar da dalibai tun daga matakin furamare da sakandire da Kuma manyan makarantu dake Arewacin kasar nan.

Yace akwai kwararrun malamai a jami’in da makarantun kwaleji ilimi na Arewacin kasar da suke da fasahar fassara litattafan ilimi da suka hadar da physics da chemistry da biology da English da dai sauransu.

Dr. Nafiu sani yace a Yanzu haka sun fassara litattafin biology Wanda tuni suka turawa hukumar dake da alhakin amincewa da fassara da buga litattafai ta kasa da ma’aikatar ilimi ta kasa Wanda da zarar sun amince za su fito da Shi domin bugawa da rarrabashi a cikin kasuwanni.

Shugaban ya Kuma shawarci Gwamnatin tarayya da ta jihar Kano da su baiwa wannan yunkuri cikakkiyar kulawar da ta kamata domin tabbatar da wannan lamari da zai taimakawa dalibanmu na yankunan Arewacin kasar nan.

Dr Nafiu sani Abas ya bayyana cewar, Yanzu haka makotanmu na kudancin Najeriya tun daga bangaren yarbawa da Igbo sun Fara wannan yunkuri na ganin sun fassara litattafan ilimi zuwa harshensu na uwa.

Yace yakamata Gwamnaticin mu na Arewacin kasar nan su baiwa wannan tsari mahimmanci, musamman wakilanmu na majalisun tarayya da na jiha da su tallafawa malaman da suke da wannan kwarewa ta fassara litattafan ilimi zuwa harshen hausa domin daliban arewacin kasar nan su Zama suna fahintar kwasakwasai cikin harshensu na uwa.

Daga karshe Shugaban ya bayyana cewar, kofarsu a Bude take a duk lokacin da Gwamnatoci da sauran mahukunta suka nemesu wajen ganin an fassara litattafan ilimi zuwa harshen hausa domin yin gogayya da sauran kasashen Duniya da suka ci gaba, kasancewar yin amfani da harshensu na uwa ya taimaka gaya wajen ci gabansu a duniya.

Share194Tweet122SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda ƙungiyar Tsofaffin Ɗalibai ta himmatu Wajen farfaɗo da Makarantar Kimiya ta Bagauda

Next Post

Yanzu-yanzu, Ƙasar Burkina faso ta haramta Neman maza a faɗin ƙasar

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Barakar Siyasa Ta Bayyana Tsakanin Gwamna Abba Da Sanata Kwankwaso

Barakar Siyasa Ta Bayyana Tsakanin Gwamna Abba Da Sanata Kwankwaso

January 12, 2026
Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam

Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam

July 1, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media