Daga Hassan Umar Gwammaja
Allah ya yi wa Malam Usama rasuwa mazaunin Unguwar Chediyar Kuda dake cikin birnin Kano, ya rasuwa ya bar ‘ya ‘ya da jikoke da dama
Allah Subhanahu wata’allah ya gafartawa malam, ya amfani bayansa ya kuma sayya shi a Aljanna amin summa amin.










