Daga; Hassan Umar Gwammaja
Shugaban Amurka, Donald Trump ya nuna cewa yana son ya rage hare-haren da ake kai wa Iran, yana mai alƙawarin cewa yaƙin zai zo karshe a cikin mako biyu ko uku masu zuwa ko da an cimma yarjejeniya ko ba a cimma ba.
Ya ce yanzu Iran tana da sababbin shugabanni waɗanda suka fi sauƙin samu, ba masu tsattsauran ra’ayi ba kuma wadanda suka fi magabatansu hankali.
Ya ce gwamnatin Amurka ta cimma burinta, duk da cewa ba ta iya kwace mashigar Hormuz ba daga hannun Iran. Yuwuwar ci gaba da karancin mai, farashin danyen man ya kara tashi a yau Laraba.
To amma kuma Mista Trump ya ce nan gaba kadan farashin zai sauka. A ya zai gabatar da jawabi ga al’ummar kasar ta Amurka ta talabijin.