• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Da DUMI-DUMI: Rundunar Yan sanda ta shirya samar da tsaro ga masu gudanar da zanga-zanga na tsawon kwanaki 10

aksam by aksam
July 29, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban Sufeta Janar, IGP Kayode Egbetokun, ya umarci a tabbatar da tsaron ga duk wanda ya fito zanga zangar da za a yi a watan Agusta

Hakan na kunshe a wata takarda da shugaban ƴan sandan ya aika ga babban lauya mai kare hakkin ɗan adam, Ebun-Olu Adegboruwa

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Agusta ƴan Najeriya suka tsara gudanar da zanga-zanga kan tsadar rayuwa da wahalhalun manufofin Tinubu

Ƴan Najeriya mafi akasari matasa sun shirya gudanar da zanga-zanga kan tsadar rayuwa daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Agusta, 2023.

Tun farko dai babban lauyan mai fafutukar kare hakkin ɗan adam, Adegboruwa (SAN) ya rubuta wasika zuwa ga sufetan ƴan sandan, inda ya nemi a ba masu zanga-zanga tsaro.

Lauyan ya rubuta wasiƙar zuwa ga IGP ne a madadin kungiyar Take It Back Movement, ɗaya daga cikin kungiyoyin da za su shiga zanga-zangar a watan Agusta.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Zata Dawo Da Tallafin Man Fetur,

Next Post

Zanga-zanga, Majalisa dattawa ta kira zaman gaggawa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Pakistan na daga da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran

Pakistan na daga da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran

April 7, 2026
An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

March 10, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media