• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bayan neman ya yi murabus, Tinubu yace har yanzu Atiku bai gama warkewa ba

Sy lawan by Sy lawan
January 31, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi martani mai zafi kan buƙatar da Atiku ya nemi ta ya yi murabus

Tinubu ya bayyana cewa Atiku har yanzu bai gama warkewa daga ciwon jin zafin rashin nasarar da ya yi a zaɓen 2023 ba

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaban ƙasar ya bayyana cewa yana sane da halin da ake ciki kan matsalar tsaro kuma yana bakin ƙoƙarinsa don magance matsalar

Sanarwar hakan ta fito ne daga bakin Bayo Onanuga, mai baiwa Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru.

Sanarwar na cewa: “Maganar da Alhaji Atiku Abubakar ya yi na zargin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da yin tafiyarsa ana cikin ƙalubalen tsaro da tattalin arziki, abu ne da za a kira mara kan gado.

“Hakan na zuwa kwanaki kaɗan bayan ya yi wa shugaban ƙasa ƙazafi a kan batun karɓar lamunin da kamfanin NNPC ya yi, bayanin nasa na baya-bayan nan ya gaza kai abin da ake tsammani daga wajen dattijon ƙasa.

“Muna so mu yi amanna cewa har yanzu Alhaji Atiku bai warke daga shan kayen da ya yi a zaɓe ba, kuma yanzu ya koma neman kafar da zai riƙa kai wa Shugaba Tinubu hari

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wani matashi ya kashe kansa saboda zurfafawa a soyayya

Next Post

Wata Babbar Kotun Kasar Ghana Ta Yi Wa Wasu Mutum 12 Daurin Rai-Da-Rai Kan Kisan Wani Soja

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

A Rana Mai Kama Da Ta Yau 5 ga Watan Mayu Shekara Ta 2010 Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Umar Musa ‘Yar’aduwa Rasuwa

May 5, 2025
KANO STATE POLICE COMMAND FOILS EXPLOSIVE AND DRUG TRAFFICKING ATTEMPTS, ARRESTS SUSPECT

KANO STATE POLICE COMMAND FOILS EXPLOSIVE AND DRUG TRAFFICKING ATTEMPTS, ARRESTS SUSPECT

January 16, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media