Majiyoyi sun bayyana cewa Shugaban Amurka Donald Trump na shirin sanya hannu kan wani muhimmin kudirin doka na tsara kasuwar Bitcoin da sauran kudaden crypto a yau.
Idan aka tabbatar da wannan mataki, zai iya buɗe ƙofofi ga manyan jarin hukumomi da kamfanoni, tare da yiyuwar shigar da tiriliyoyin daloli cikin kasuwannin kudaden dijital.
Wannan mataki na iya zama babba ci gaba (tailwind) ga kasuwar crypto, zai ƙara kwarin gwiwa da karfafa bunƙasar jarin masu zuba jari.











