• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Aka Gudanar Da Bikin Ranar Masu Bukata Ta Musammam Na Baba A Arewa House Dake Kaduna

aksam by aksam
December 3, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA

An ware ranar ne domin duba batutuwan da suka shafi masu bukata ta musamman, da nufin yin gangamin tallafa masu ta fuskar kare mutunci da hakkokinsu, da kuma kyautata halin rayuwarsu.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Ana amfani da wannan rana don fadakar da sauran al’ummar duniya game da muhimmancin damawa da masu bukata ta musamman a daukacin al’amuran rayuwa, kamar siyasa da zamantakewa da tattalin arziki da al’adu da dai sauransu.

Sai dai a Najeriya, wasu masu bukatar ta musamman sun ce wannan rana ta bana ta zo musu da kalubale daban-daban, da nasarori har ma da matsaloli.

Dakta Micah shabi, shi ne shugaban kungiyar cigaban da wayar da kain masu bukata ta musammam na jihar Kaduna ya bayyana cewa suna farin ciki da wannan rana, sai dai ba’a kolawa da masu bukata ta musammam kolawa a Najeriya

“Akwai damuwa kwarai da gaske ga masu bukata ta musamman domin ba sa samun kulawar da ta dace,” in ji shi.

Ya ƙara da cewa, ”babban ƙalubalen da suke fuskanta na rayuwa shi ne rashin tsaro da ya tarwatsa al’ummar arewa abin da ya janyo su kansu masu bukata ta musamman din ba sa samun kulawar da ta dace.”

Shi ma Malamin addinin musulunci nan dake a jihar Kaduna, Dakta Muhammed Nuraini Ashafa, ya yi kiran da jan hankale shugaban da masu hannun da shuni su rika taimakawa masu bukata ta musammam

Amma malamin ya sake yin kira ga masu bukata ta musamman inka sanya wa ransu cewa kamar kowanne mutum babu abin da zai gagare su koda kuwa suna da wata nakasa, su cire shakku suna jajircewa in ji shi.

Tun a shekarar 1976 Majalisar Ɗinkin Duniya ta ayyana 1981 a matsayin shekarar masu bukata ta musamman, inda kuma aka fara bikin ranar daga 3 ga watan Disamba 1992.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Fiye Da Mutune 4000 Ke Karbar Maganin Cutar Mai Karya Garkuwar Jiki Kyauta A Asibitocin Jihar Kano

Next Post

An Gudanar Da Bikin Ranar Masu Bukata Ta Musammam A Arewa House Dake Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Murnar Babbar Sallah Sarkin ƙasar Morocco ya yanta fursunonin 1,500

Murnar Babbar Sallah Sarkin ƙasar Morocco ya yanta fursunonin 1,500

June 8, 2025
Sabon Mai Baiwa Gwamnan Kano Shawara Kan Ayyuka, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure Ya Rasu, Kwana Daya Da Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Rantsar Da Shi a Gidan Gwamnati.

Gwamnan Jihar Kano Ya Bayyana Hakan ne A Yayin Wani Taron Manema Labarai Da Ya Gudanar a Gidan Gwamnatin Kano

January 23, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media