• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

aksam by aksam
November 20, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home KOTU
ADVERTISEMENT
474
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

HASSAN UMAR GWAMMAJA

Wata gagarumar zanga-zanga ta barke a Jos, babban birnin jihar Filato, biyo bayan nasarar da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC, Nentawe Yilwat Goshwe ya samu a kan gwamnan jam’iyyar PDP, Caleb Mutfwang a hukuncin da kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi.

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

DAILY TRUST ta ruwaito cewa, Kotun daukaka kara ta yanke hukuncin soke zaben Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang kan rashin tsari da kuma rashin bin umarnin Kotu.

Kafin yanke hukuncin a ranar Lahadi, an tsaurara matakan tsaro a dukkan muhimman wurare a babban birnin jihar domin dakile duk wata barazanar tsaro.

Amma duk da haka, bayan samun labarin hukuncin kotun, ce-ce-ku-ce ta mamaye jihar yayin da aka ga jama’a tawaga-tawaga suna tattaunawa kan hukuncin.

A karamar hukumar Jos ta Kudu, matasan da ke goyon bayan PDP sun yi dafifi a zagayen Gyel da dama domin nuna rashin jin dadinsu kan hukuncin.

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Kotun Daukaka Kara Ta Yake Hukuncin Gwamnan Filato Caleb Mufwang

Next Post

Yadda Sabon shugabancin Singa zai kawo karshen matsalolin da suka addabi kasuwar

aksam

aksam

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

by Khadija Maitaya
August 7, 2026
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar  (ADC) Na Kasa
KOTU

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

by aksam
April 30, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

by aksam
April 30, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi

by aksam
April 22, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotun Daukaka Kara Dake Abuja Tabbatar Da Nasarar Zaben Gwamna  Bala Muhammed Na Jihar Bauchi

Kotun Daukaka Kara Dake Zamanta a Abuja Ta Tabbatar Da Nasarar Zaben Gwamna Bala Muhammed Na Jihar Bauchi

November 17, 2023
Cikin jirwaye, wani jigo a APC ya fadi dalilinsu na korar tsohon shugaban jam’iyyar

Tsadar rayuwa, wani Jigo a jam’iyyar APC ya caccaki salon mulkin Tinibu

February 8, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media